SHAWARA MAI MUHIMMANCI GA WADANDA SUKE AMFANI DA TELEGRAM ACCOUNT Datti Assalafiy ✍️ Yanzu dai a duniya shafin sada zumunta na Telegram shine yake tashe, sakamakon cewa yanzu babu wani shafin sada zumunta da ya bude hanyar da talaka fakiri zai samu alheri kamar Telegram Ko baka da sisin kobo matukar kana da Telegram account ka rike wa mining guda daya wuta ka dage sosai zaka samu jarin da zai taimakeka har karshen rayuwa Insha Allah Zaku ga mutanen da suke contact list dinku na kan waya suna ta bude Telegram account, sai dai ya kamata su san cewa Telegram suna da wasu sharuda wanda idan ka taka zasu iya rufe maka accoun, naga Muhammad King Cash ya bada shawara domin a kiyaye 👇 Sababbin masu bude Telegram wannan sakon gareku ne, ya kamata ku san tsauraran matakan da suke Telegram, ku sani Telegram ba wajan Chat bane kamar yadda akeyi a Whatsapp, Facebook da sauran Platforms, Telegram wajan Neman kudi ne na zamani wanda yake kan tsarin Web3 Domin gujewa asar...
Alihsan Company limited