Skip to main content

DA SUNAN ALLAH MAIRAHMA MAIJIN ƘAI

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI                                     JINƘAI
Datti Assalafiy✍️

"Datti Assalafiy Technology" kamfani ne mai zaman kansa wanda yana da register da Nigeria Corporate Affairs Commission (CAC)

(1) Na bude sabon group a Telegram da sunan kamfanin "Datti Assalafiy Tech" wanda zan saka kwararru admin su koyar da 'yan uwa Crypto tun daga matakin farko kuma a kyauta

(2) Ba kuma harkokin Crypto kadai ba za'a gudanar a cikin group din, har da ilimin tsaron yanar gizo wato Cyber Security  da kimiyyar Forensic Insha Allah, kuma har certificate zamu bayar karkashin kamfanin da nake aiki "Autopsy Forensic Consult Limited"

(3) Sannan zamu samar da tsarin karantar da addinin Allah a cikinsa wato Online Islamiyyah school

(4) Akwai kuma tsarin da nake son na dinga gabatarwa a cikin group din shine sharhi akan harkokin tsaro da sauran abubuwa masu muhimmanci ta hanyar gayyato masana domin su fahimtar damu abinda ya shige mana duhu

Domin shiga cikin wannan sabon group namu mai albarka ga link da zaku shiga https://t.me/DattiassalafiyTech
Sannan zaku iya turawa 'yan uwa da abokan arziki su shiga

Allah (T) muke roko Ya mana jagoranci

Comments

Popular posts from this blog

TYPES OF NETWORKS

Network category is determined by its size, the distance it cover and it's physical architecture. The types of networks are local area Network (LAN) and wide area Network (WAN).  A LAN normally covers an area less than 2 miles, a WAN can be worldwide.    LOCAL AREA NETWORK: A local area Network (LAN)  is Usually privately owned and links the devices in a single office, Building, or a Campus. Depending on the the of organization and the type of technology used, a LAN can be as simple as two PCs and a printer in someone's home office; or it can extend throughout a company and include audio and video peripherals.Currently, LAN size is limited to a few kilometers. WIDE AREA NETWORK : A wide area Network (WAN) Provides long-distance transmission of data, image, audio, and video information over large geographic areas that may comprise a country, a continent, or even the whole word. A WAN can be as complex as the backbones that connect the internet or as simple...

AN INTRODUCTION TO COMPUTER STUDEIS

https://www.youtube.com/@AbuIhsan-lo7kn What is computer The term computer is derived from the word compute. The word compute means to calculate. A computer is an electronic machine that work under the control of a stored program for accepting data, storing data, processing data and bringing out the result of the processed data called information(i.e output).or A computer is an electronic machine or device that accept data (inputs), store, manipulates,and generates information (outputs). The data can be in the form of Numbers, text, graphics, Voice, vedio Monitor Monitor, also called visual display unit, is one of the essential parts of a computer system. It's made of glass, circuitry, adjustment buttons, power supplies, and more, all enclosed within a casing. The monitor is connected to a computer so that we can display output like text, image, or video on the screen. Despite this, the adjustment buttons help control brightness, contrast, and other display settings. Previously, co...

BABU HANNUN MU AKAN TASHIN FARASHIN KAYAN ABINCHI

Babu hannun mu a tashin farashin kayan abinci -- Dangote  Babbar Darakta a rukunin kamfanonin Dangote, Hajiya Fatima Aliko Dangote, ta bayyana cewa rukunin kamfanonin Dangote ba su da hannu a tashin farashin kayayyakin abinci da ake fuskanta a kasar nan. A wata hira da Sashen Hausa na BBC, Hajiya Fatima ta ce kamfanin ya sayar da bangaren sarrafa abinci shekaru biyar da suka gabata ga Olam Group da ke sarrafa abinci da kasuwancin noma a Najeriya. Ta ce Olam a yanzu shi ne ke samar da fulawa, taliya, semolina, kuma duk wata fulawa da ake samu a kasuwanni ba kamfanin Dangote ne ke samar da ita ba. “A cikin yarjejeniyar cinikin, an amince da cewa za su ci gaba da yin amfani da sunanmu da tambarin muwajen yin kayayyakinsu, kuma nan da shekara mai zuwa za su daina. “Mu yanzu sukari, gishiri, da kayan yaji na Dangote kawai muke samarwa. Har ila yau, muna fatan za mu fara noman shinkafa nan gaba ko kuma badi,” in ji ta. Fatima ta kara da cewa ba su ji dadin yadda farashin kay...