SHAWARA MAI MUHIMMANCI GA WADANDA SUKE AMFANI DA TELEGRAM ACCOUNT Datti Assalafiy ✍️ Yanzu dai a duniya shafin sada zumunta na Telegram shine yake tashe, sakamakon cewa yanzu babu wani shafin sada zumunta da ya bude hanyar da talaka fakiri zai samu alheri kamar Telegram Ko baka da sisin kobo matukar kana da Telegram account ka rike wa mining guda daya wuta ka dage sosai zaka samu jarin da zai taimakeka har karshen rayuwa Insha Allah Zaku ga mutanen da suke contact list dinku na kan waya suna ta bude Telegram account, sai dai ya kamata su san cewa Telegram suna da wasu sharuda wanda idan ka taka zasu iya rufe maka accoun, naga Muhammad King Cash ya bada shawara domin a kiyaye 👇 Sababbin masu bude Telegram wannan sakon gareku ne, ya kamata ku san tsauraran matakan da suke Telegram, ku sani Telegram ba wajan Chat bane kamar yadda akeyi a Whatsapp, Facebook da sauran Platforms, Telegram wajan Neman kudi ne na zamani wanda yake kan tsarin Web3 Domin gujewa asar...
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINƘAI Datti Assalafiy✍️ "Datti Assalafiy Technology" kamfani ne mai zaman kansa wanda yana da register da Nigeria Corporate Affairs Commission (CAC) (1) Na bude sabon group a Telegram da sunan kamfanin "Datti Assalafiy Tech" wanda zan saka kwararru admin su koyar da 'yan uwa Crypto tun daga matakin farko kuma a kyauta (2) Ba kuma harkokin Crypto kadai ba za'a gudanar a cikin group din, har da ilimin tsaron yanar gizo wato Cyber Security da kimiyyar Forensic Insha Allah, kuma har certificate zamu bayar karkashin kamfanin da nake aiki "Autopsy Forensic Consult Limited" (3) Sannan zamu samar da tsarin karantar da addinin Allah a cikinsa wato Online Islamiyyah school (4) Akwai kuma tsarin da nake son na dinga gabatarwa a cikin group din shine sharhi akan harkokin tsaro da sauran abubuwa masu muhimmanci ta hanyar gayyato masan...