YA KA$HE KANSA KO AN KA$HE SHI?
Sunansa Abdullahi Abdulwahhab Magaji babban jami'in Custom ne, rahoton farko ya nuna cewa ya hàrbe kansa ne har Iahira a cikin gidansa dake Farm Center Kano
Likitoci sun tabbatar da mútuwàrsa, kuma an mika gàwarsa ga 'yan uwansa domin a masa jana'iza
Yanzu an bar 'yan sanda masu binciken ki$an kai suyi bincike akan dalilin da yasa ya hàrbe kansa, ta iya yiwuwa ba shine ya kasl$he kansa ba, ka$he shi akayi, bincike ne zai tabbatar da komai
Jama'a ko kun san cewa za'a iya gano komai kuma cikin sauki ta hanyar CDR? sai dai a yau idan ka tara 'yan sanda dari masu binciken manyan laifuka da kyar ka samu wanda ya iya analysis na CDR guda daya a cikinsu
Na duba hoton scene of crime din kyau, na ga an fara tampering na wasu facts da exhibits wanda zasu taimaka wajen gano dalilin kisan, kuskure na farko kenan da aka fara samu
Amma tabbas komai a bayyane yake, wanda ya sani ya sani, wanda bai sani ba shikenan sai kallo
An tabbatar min da cewa kashi 90 cikin 100 na abokan aikinsa sunyi amannar cewa kashe wannan bawan Allah akayi, saboda rikon Addinin da yake da shi kowa ya yarda bazai aikata haka ba, sannan bashi da wata damuwa da za ta sa ya kashe kansa, daga family ko abokan aiki bashi da matsala da kowa
A bangarena zamu iya gudanar da bincike akan kisan wannan bawan Allah karkashin kamfaninmu na "Autopsy Forensic Consult Limited", kuma za'a yi nasara INSHA ALLAH
Allah Ka jikanshi da Rahama
Cc. Datti Assalafiy
Comments
Post a Comment